BK SABUWAR WAKA "MUTUWAR AURE"
- Hhyy...Wakar ma aurata ga wakar ma aurata............Mutuwar aure tsakaninmu tayi yawa bamu san dalilai ba.
- Mutuwar aure tsakaninmu tayi yawa bamu san dalilai ba, kuma ga auren idaba mu kai kata gun allah muyo ibada.
- Bismillah rabbi allah goni sarkin da bazaiyi mata ba, a farkon baiyi daya a karshe bazaiyi uba da ummi ba, shine ya halitta aure hakan na saki ba dan yana soba.
LAST UPDATE March, 10. 2018
MUSIC BY: BK studio
FILE SIZE: 7.70M
FILE TYPE: MP3
DOWNLOAD MP3
YOU CAN CALL/WHATSAPP FOR MUSIC/VIDEO & OTHER FOR PROMOTING FEEL FREE TO CALL/WHATSAPP @MR ASPRO @07062678869
0 Please Share a Your Opinion.:
Post a Comment