Created And Designed By @Aspro
DAURIN AURE ! DAURIN AURE !! DAURIN AURE !!
Assalamu alaikum jama'a muna muku albishir da ranar auren abokinmu wadda akafi sani da "Abdul Auta tare da amaryanrsa mai suna "Fatima".
Murnar taya abokinmu kuma abokin sana'a domin daurin auren sa, bugu da kari wannan ango yana da kirki sosai saboda haka zan iya chewa amarya mai sunan zinariya ta samu miji Allah ya taya ruko ameen sai mun ganku"- Auren masoyane ake a yauuuuu aureeee....Na Autan masoyane a yauuuu aureeee so yazamo riba a yauuuuu aureeee.
- Ke angonki Auta ne a yauuuu aureeee kai amaryarka Fatima ce a yauuuu aureeeee,
0 Please Share a Your Opinion.:
Post a Comment