Created And Designed By @Aspro
DAGA GARIN POTISKUM INA GAYYATAR YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI DOMIN TAYA SARKIN KANNYWOOD WATO SARKI "ALI NUHU" WADDA AKA FI SANI DA MAI "FKD PRODUCTION" DA MURNAR CIKA SHEKARA 44 A DUNIYA.
Muna gayyatar yan uwa da abokan arziki domin taya ogan mu da murna
Wato sarki Ali,
Muna matukar kaunar mai kaunar mu koda a ina yake saboda haka Allah ya bamu ikon halarta ameen.
DAGA NAKU ABUBAKAR DUNGA
Wassalam ! Wassalam !! Wassalam !!!
0 Please Share a Your Opinion.:
Post a Comment