Created And Designed By @Aspro
RANAR AURE BY UMAR M. SHARIF
SABUWAR PATTERN
- Ebrahim Dan Fulani ya auri iklimaa, Allah ya sanya albarka zaman ku yayi dadi.
- Kuzo mu taka mata, kuzo ku taka mata, kuzo mu taka mata a yau mu nuna bajinta M. Sharef na dau gangata, zana doka ayau farin cikine yasaka zana taka aure akai na 'ya'ya gata babu shakka kowa yana tasa albarka Sharef Umar ina yin waka.
0 Please Share a Your Opinion.:
Post a Comment