Created And Designed By @Aspro
WAKAR AUREN ALHAJI EBRAHEM WATO "DAN FULANI" BY NURA M. INUWA
- Ayyyrirrrr murna muke da kauren kauna ebrahem yazama ango ne, iklima ce amarya lale masoya
- Sunan ilahu farko zansa shike tsareni bana gasa, kuma ya hane ni yin sa insa, munyi murna duk addu'ar mu shike amsa ,munyi murna kayyam ayau ake wakar aren kauna.
- Murna ake na auren kauana ebrahem yama ango ne iklima ce amarya lale masoya
- Tsiranka har aminci kara munyi murna agurin rasulu abban zara arikin sa duk muke mora munyi murna.
0 Please Share a Your Opinion.:
Post a Comment