Created And Designed By @Aspro
WAKAR MURNAR RANAR AUREN DAN FULANI BY NURA M. INUWA
YAZO DA SABABBIN BAITUKA GA ANGO DA AMARYA
- Nnnnn ga tambarinki yau na dokaaa, hajja asmau babban dirka, maman iklima yar albarka sannu tushiyar mafarin shuka, jama'arki sun iso taya murna kuma zamu fara babban harka.
- Taronku yayi taro tabbas har dan kashin miya na, tauna, auren diyar ki dole a ganni, kin bani gun zama na zauna gaishe hajiya asmau uwar amarya ni da ku da amana.
- Domin nuna farin cikin yarki nazo abin yashi duniya gari babu hazo yau kin chaba adon gani ido baya gizo al umma suji baitukanki kunne ki bazo.
0 Please Share a Your Opinion.:
Post a Comment