Created And Designed By @Aspro
MURNAR RANAR AUREN ALHAJI EBRAHEM WATO "DAN FULANI"BY NURA M. INUWA
TARE DA BAITUKA KAMAR HAKA
- Duk ku futu muyi murnar aure, murnar auren ebrahim dan fulani ango agun iklima, shagali buduri sama dae kutaka yan uwa da masoya, domin ranar nan ta daban ce.
- Auren ku irin na masoyane, yo ko da gani ma kagane, ehrahem ka zama ango ne, bukinku ido nae zan zone, iklima amarya ce tagari wacce zata rikema alkawari, mai keu na hali ba alfari zaman ku allah yakade sharri.
- Babban rana tazo muku nima na bayyana.
0 Please Share a Your Opinion.:
Post a Comment