Created And Designed By @Aspro
Wakar Dunga Auren Alhaji Ebrahim wato wadda aka fi sani da "Dan Fulani". A garin Potiskum.
YAZO MANA DA BAITUKA KAMAR HAKA -------------------------
- Eyyy auren sunna shine yau akayyo, Isa Gombe ban sauti zana wake ango da amarya sunyi dacen aure habaa.
- Zan wake amarya ga angon amarya, Iklima tayi aure tunda tayi aure dakinta kawae ta tare ciki anyi jere gold da azurfa atare kasan dakin amare yana kamshin turare.
- Anyi ado ako ina da kamar ja da kore ado dukka ya baibaye window da keure.
0 Please Share a Your Opinion.:
Post a Comment