Created And Designed By @Aspro
Umar m sharif ft Abdul d One - Yar Budurwa Album 2018
Umar m sharif ft Abdul d One - Yar Budurwa Album 2018
Ina Masoya Ma'abota Sauraren Wakokin Soyayya To Ga Sabon Album mai taken YAR BUDURWA.
Daga Shahararrun Mawakan nan Naku wato UMAR M SHARIF ta reda ABDUL D ONE and MUHAMMAD MELERY.
wakokin cikin wannan album na yar budurwa wanda ya fita a yan kwanakin nan Gaskiya wakokin ciki sunyi dadi sosai.
Nasan wa sunku sun jima suna tsimayin wannan Album din tun sanda sukaji tallansa A cikin Album din Tsintuwa na mawaki umar m shareef. To dai yau ga wakokin cikin Album din sai ku saurara yayin da shima dayan album din na mawaki abdul d one mai suna kece tawa yake nan tafe.
Ga wakokin nan a layi guda 20 sai ku saukar dasu kan wayar ku
COMPLETE YAR BUDURWA ALBUM: 1 to 20
YAR BUDURWA 01
DOWNLOAD 01 YAR BUDURWA 02
DOWNLOAD 02 YAR BUDURWA 03
DOWNLOAD 03 YAR BUDURWA 04
DOWNLOAD 04 YAR BUDURWA 05
DOWNLOAD 05 YAR BUDURWA 06
DOWNLOAD 06 YAR BUDURWA 07
DOWNLOAD 07 YAR BUDURWA 08
DOWNLOAD 08 YAR BUDURWA 09
DOWNLOAD 09 YAR BUDURWA 10
DOWNLOAD 10 YAR BUDURWA 11
DOWNLOAD 11 YAR BUDURWA 12
DOWNLOAD 12 YAR BUDURWA 13
DOWNLOAD 13 YAR BUDURWA 14
DOWNLOAD 14 YAR BUDURWA 15
DOWNLOAD 15 YAR BUDURWA 16
DOWNLOAD 16 YAR BUDURWA 17
DOWNLOAD 17 YAR BUDURWA 18
DOWNLOAD 18 YAR BUDURWA 19
DOWNLOAD 19 YAR BUDURWA 20
DOWNLOAD 20
0 Please Share a Your Opinion.:
Post a Comment