Created And Designed By @Aspro
UMAR M. SHAREEF YAZO DA WAKA MAI SUNA "ASHE SO HAKA YAKE"
- Assalamu alaikum Da fatan an wuni lafiya Ameen yau kuma nazo muku da wannan latest wakar na Umar M. Sharif mai dadain gaske.
- Wakar tana nan kamar haka.
- Aha haaaa haaa aha aha......Ashe haka so yake shiga zuciya yake yasamu guri fake eehh...
- Cireshi wuya yake a zuci ke na rike.
0 Please Share a Your Opinion.:
Post a Comment