donforum


HOMEHome
musicMusic
videosVideos
gistsKanny
👉 LATEST DAILY UPDATES 👈

Wednesday, February 21, 2018

MAWAKI NURA M. INUWA YANA MURNAR SAMUN HAIFUWA

Created And Designed By @Aspro

MAWAKI NURA M. INUWA YANA MURNAR SAMUN HAIFUWA
Asslamu alaikum abokan arziki da na Alkairi Nura m. Inuwa yana murnar samun haifuwa saboda haka yana bukatar atayashi da murnar samun haifuwa.

  • Nura m. Inuwa mutum ne mai son zaman lafiya kamar yadda kuka sani.
  • Yana matukar kokari domin yaga ya kyautatawa masoyansa maza da mata.
  • Sannan shi mutum ne wadda bayason tashin hankali.
KU KALLI COMMENTS



0 Please Share a Your Opinion.:

Post a Comment